Irmiya 14:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Ko da yake zunubanmu suna ba da shaida a kanmu, Ya Ubangiji, ka yi wani abu saboda sunanka. Gama jan bayanmu ya yi yawa; mun yi maka zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Irmiya ya ce, “Ko da yake zunubanmu su ne shaidunmu, Ya Ubangiji, ka yi taimako saboda sunanka! Gama kāsawarmu ta yi yawa, Domin mun yi maka zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |