Irmiya 14:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 Saboda sunanka kada ka ƙi mu; kada ka ƙasƙantar da kursiyoyinka mai ɗaukaka. Ka tuna da alkawarinka da mu kada ka tā da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 Saboda darajar sunanka, kada ka wulakanta mu, Kada kuma ka ƙasƙantar da darajar kursiyinka, Ka tuna da alkawarin da ka yi mana, Kada ka ta da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |