Irmiya 13:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Bayan ’yan kwanaki sai Ubangiji ya ce mini, “Tafi yanzu zuwa Fera ka ɗauko abin ɗamara da na ce maka ka ɓoye a can.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Bayan an ɗan daɗe, sai Ubangiji ya ce mini, “Tashi, ka tafi Yufiretis, ka ɗauko abin ɗamara wanda na umarce ka ka ɓoye a can.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |