Irmiya 13:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Amma in ba ku saurara ba, zan yi kuka a ɓoye saboda girmankanku; idanuna za su yi kuka mai zafi, suna zub da hawaye ƙwarai, domin zan kwashe garken Ubangiji zuwa zaman bauta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Amma idan ba za ku ji ba, Raina zai yi kuka a ɓoye saboda girmankanku, Idanuna za su yi kuka ƙwarai, za su zub da hawaye, Domin an kai garken Ubangiji zuwa bauta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |