Irmiya 11:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 “Ka saurari zancen wannan alkawari ka kuma faɗe su ga mutanen Yahuda da kuma waɗanda suke zaune a Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 “Ka ji maganar wannan alkawari, sa'an nan ka faɗa wa mutanen Yahuza da mazaunan Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |