Irmiya 11:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Domin Ubangiji ya bayyana mini maƙarƙashiyarsu, na santa, gama a wannan lokaci ya nuna mini abin da suke yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Ubangiji ya sanasshe ni, Na kuwa sani, Sa'an nan ya nuna mini mugayen ayyukansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
To, Elisha yana zaune a cikin gidansa, dattawa kuwa suna zaune tare da shi. Sai sarki ya aiki ɗan aika yă ci gaba, amma kafin ɗan aikan yă isa, Elisha ya ce wa dattawan, “Kun gani ko? Wannan mai kisa ya aiko a cire mini kai! To, idan ɗan aikan ya iso, sai ku rufe ƙofar da ƙarfi, ku bar shi a waje. Ba da jimawa ba, maigidansa zai bi bayansa?”