Irmiya 10:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 An kawo ƙeraren azurfa daga Tarshish zinariya kuma daga Ufaz. Abin da gwani da maƙerin zinariya suka yi sa’an nan aka yi masa ado da mulufi da shunayya dukan aikin gwanaye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 An kawo fallayen azurfa daga Tarshish, Da zinariya kuma daga Ufaz, Aikin gwanaye da maƙeran zinariya. Tufafinsu na mulufi ne da shunayya, duka aikin gwanaye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |