Irmiya 10:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Tawa ta ƙare, saboda raunin da aka yi mini! Raunina ba mai warkewa ba ne! Duk da haka na ce wa kaina, “Wannan ciwona ne, dole kuma in jure da shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Tawa ta ƙare, saboda raunin da aka yi mini. Raunina mai tsanani ne, Amma na ce, lalle wannan azaba ce, Tilas in daure da ita. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |