Irmiya 10:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Kowa marar azanci ne, marar ilimi; kowane maƙerin zinariya zai sha kunya saboda gumakansa. Siffofinsa ƙarya ne; ba su da numfashi a cikinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Kowane mutum dakiki ne, marar ilimi, Kowane maƙerin zinariya zai sha kunya saboda gumakansa, Gama siffofinsa ƙarya ne, Ba numfashi a cikinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |