Irmiya 10:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Amma Ubangiji shi ne Allah na gaskiya; shi ne Allah mai rai, madawwamin sarki. Sa’ad da ya yi fushi, ƙasa takan girgiza; al’ummai ba sa iya jure da hasalarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Amma Ubangiji shi ne Allah na gaskiya, Shi Allah mai rai ne, Shi Sarki ne madawwami. Saboda hasalarsa duniya ta girgiza, Al'ummai ba za su iya jurewa da fushinsa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |