Ibraniyawa 9:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 In har akan yayyafa jinin awaki da na bijimai da kuma tokar karsanar a kan waɗanda suke marasa tsabta bisa ga al’ada, a tsarkake su yadda za su zama masu tsabta a waje, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 To, jinin awaki ne fa da na bijimai, da kuma tokar karsana da ake yayyafa wa waɗanda suka ƙazantu, suke tsarkake su da tsabtacewar jiki, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |