Ibraniyawa 8:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Mutum ba zai ƙara koya wa maƙwabcinsa ba, balle mutum yă ce wa ɗan’uwansa, ‘Ka san Ubangiji,’ domin dukansu za su san ni, daga ƙaraminsu zuwa babba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Ba kuma sai sun koya wa ɗan garinsu ba, Balle wani ya ce ɗan'uwansa, ‘Kă san Ubangiji!’ Domin kowa zai san ni, Daga ƙaraminsu, har ya zuwa babbansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |