Ibraniyawa 7:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Ibrahim kuwa ya ba shi kashi ɗaya bisa goma na kome. Ma’anar sunan Melkizedek ita ce, “sarkin adalci.” Amma da yake Salem yana nufin “salama,” shi kuma “Sarkin salama” ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Shi ne kuwa Ibrahim ya ba shi ushirin kome. Da farko dai, kamar yadda ma'anar sunansa take, shi sarkin adalci ne, sa'an nan kuma Sarkin Urushalima ne, wato, sarkin salama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |