Ibraniyawa 7:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 (gama doka ba tă mai da wani abu cikakke ba), yanzu kuwa bege mafi kyau ya ɗauki matsayinta. Ta haka kuma muka matso kusa da Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 don Shari'a ba ta kammala kome ba, ta wani hali kuma an shigo da wani bege wanda yake mafi kyau, ta wurinsa kuwa muke kusatar Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |