Ibraniyawa 7:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Ya zama firist ne ba saboda ya cika wata ƙa’ida ta zama zuriyar Lawi ba, sai dai bisa ga ikon ran da ba a iya hallakawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 wanda kuwa ya zama firist, ba bisa ga wata ka'ida ta al'adar 'yan adam ba, sai dai ta wurin ikon rai marar gushewa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |