Ibraniyawa 6:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Allah ba marar adalci ba ne. Ba zai manta da aikinku da kuma ƙaunar da kuka nuna masa wajen taimakon mutanensa da kuma ci gaba da taimakonsu da kuke yi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Gama Allah ba marar adalci ba ne, har da zai ƙi kula da aikinku, da kuma ƙaunar sunansa da kuka yi, wajen yi wa tsarkaka hidima, har yanzu ma kuna yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |