Ibraniyawa 4:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Gama mu ma mun ji an yi mana wa’azin bishara, kamar yadda su ma suka ji; sai dai saƙon da suka ji ba tă amfane su ba, domin waɗanda suka ji ba su karɓe shi da bangaskiya ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Ai kuwa, an yi mana albishir kamar yadda aka yi musu, sai dai maganar da aka yi musu ba ta amfane su da kome ba, don kuwa ba ta gamu da bangaskiya ga majiyanta ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |