Ibraniyawa 4:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Saboda haka sai mu matso kusa da kursiyin alheri da ƙarfi zuciya, don mu sami jinƙai mu kuma sami alherin da zai taimake mu a lokacin bukata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Saboda haka, sai mu kusaci kursiyin Allah na alheri da amincewa, domin a yi mana jinƙai, a kuma yi mana alherin da zai taimake mu a kan kari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |