Ibraniyawa 4:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Saboda haka, da yake muna da babban firist mai girma wanda ya ratsa sama, Yesu Ɗan Allah, bari mu riƙe bangaskiyan nan wadda muke shaidawa da ƙarfi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 To, tun da yake muna da Babban Firist mai girma, wanda ya ratsa sammai, wato Yesu Ɗan Allah, sai mu tsaya a kan abin da muka bayyana yarda a gare shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |