Ibraniyawa 4:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Babu wani abu cikin dukan halittar da yake ɓoye daga fuskar Allah. Kowane abu a buɗe yake yana kuma a shimfiɗe a idanun wanda dole mu ba da lissafi a gare shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Ba wata halittar da za ta iya ɓuyar masa, amma kowane abu a fili yake, a shanye sosai a gaban idon wannan da za mu ba da lissafi a gabansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |