Ibraniyawa 3:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Mu masu tarayya ne da Kiristi idan mun riƙe bangaskiyarmu da ƙarfi daga farko har zuwa ƙarshe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Don kuwa mun zama masu tarayya da Almasihu, muddin muna tsaye da ƙarfi a kan amincewar nan tamu ta fari, har zuwa ƙarshe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |