Ibraniyawa 13:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Ku yi mana addu’a. Mun tabbata cewa muna da lamiri mai kyau, kuma muna da marmari mu yi rayuwa ta bangirma a ta kowace hanya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Ku yi mana addu'a, gama mun tabbata muna da lamiri mai kyau, muna kuwa so mu tafiyar da al'amuranmu da halin kirki ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |