Ibraniyawa 12:28 - Sabon Rai Don Kowa 202028 Saboda haka, da yake muna karɓar mulkin da ba ya jijjiguwa, sai mu yi godiya, ta haka kuwa mu yi wa Allah sujada yadda ya kamata, tare da bangirma da kuma tsoro, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki28 Saboda haka, sai mu yi godiya domin mun sami mulkin da ba ya girgizuwa, ta haka kuma mu yi wa Allah sujada abar karɓa, tare da tsoro da tsananin girmamawa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |