Ibraniyawa 12:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 Ku lura fa kada wani yă kāsa samun alherin Allah, kada kuma wani tushen ɗacin rai yă tsira har yă kawo rikici, yă kuma ƙazantar da mutane da yawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 Ku kula fa, kada kowa yă kāsa samun alherin Allah, kada kuma wani tushen ɗacin rai ya tabbata, ya haddasa ɓarna, har ya ɓata mutane masu yawa ta haka, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |