Ibraniyawa 12:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Ku yi iyakacin ƙoƙari ku yi zaman lafiya da kowa, ku kuma zama masu tsarki; gama in ban da tsarki ba babu wanda zai ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Ku himmantu ga zaman lafiya da kowa, ku kuma zama a tsarkake, in banda shi kuwa, ba wanda zai ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |