Ibraniyawa 12:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Ubanninmu sun hore mu na ɗan lokaci yadda suka ga ya fi kyau; amma Allah yakan hore mu don amfaninmu, domin mu sami rabo cikin tsarkinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Su kam, sun hore mu a ɗan lokaci kaɗan don ganin damarsu, amma shi, don amfanin kanmu ne yake horonmu, domin mu zama abokan tarayya a cikin tsarkinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |