Ibraniyawa 11:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 In ba tare da bangaskiya ba kuwa, ba ya yiwuwa a gamshi Allah, domin duk mai zuwa wurin Allah dole yă gaskata cewa yana nan, kuma shi ne yakan sāka wa waɗanda suke nemansa da gaske. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 In ba a game da bangaskiya ba kuwa, ba shi yiwuwa a faranta masa rai. Domin duk wanda zai kusaci Allah, lalle ne ya gaskata cewa, akwai shi, yana kuma sakamako ga masu nemansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |