Ibraniyawa 11:33 - Sabon Rai Don Kowa 202033 waɗanda ta wurin bangaskiya ne suka ci nasara a kan mulkoki, suka aikata adalci, suka kuma sami abin da aka yi alkawari; waɗanda suka rurrufe bakunan zakoki, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki33 waɗanda ta wurin bangaskiya suka ci masarautai, suka aikata adalci, suka sami cikar alkawarai, suka rurrufe bakunan zakoki, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |