Ibraniyawa 11:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Ya ɗauki wulaƙancin da yake sha saboda Kiristi ya fi dukiyar Masar daraja, domin ya sa ido ga ladansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Ya amince, cewa wulakanci saboda Almasihu wadata ce a gare shi, fiye da dukiyar ƙasar Masar, domin ya sa ido a kan sakamakon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |