Ibraniyawa 11:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Ta wurin bangaskiya ne iyayen Musa suka ɓoye shi har wata uku bayan haihuwarsa, domin sun ga cewa shi ba kamar sauran yara ba ne, ba su kuwa ji tsoron umarnin sarki ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Ta wurin bangaskiya ne, sa'ad da aka haifi Musa, iyayensa suka ɓoye shi har wata uku, domin sun ga yaron kyakkyawa ne, ba su kuma ji tsoron umarnin sarki ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |