Ibraniyawa 11:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 Ta wurin bangaskiya ne Yusuf, sa’ad da kwanakinsa suka yi kusan ƙarewa, ya yi magana game da fitowar Isra’ilawa daga Masar ya kuma ba da umarni game da ƙasusuwansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 Ta wurin bangaskiya Yusufu, da ajalinsa ya yi, ya yi maganar ƙaurar Isra'ilawa, har ya yi wasiyya a game da ƙasusuwansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |