Ibraniyawa 11:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 Ta wurin bangaskiya ne Yaƙub, sa’ad da yake bakin mutuwa, ya albarkaci kowane ɗan Yusuf, ya kuma yi sujada yayinda yake jingine a kan sandansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 Ta wurin bangaskiya Yakubu, sa'ad da yake bakin mutuwa, ya sa wa 'ya'yan Yusufu albarka dukkansu biyu, ya kuma yi sujada, yana sunkuye a kan sandarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |