Ibraniyawa 10:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 domin ba zai taɓa yiwuwa jinin bijimai da na awaki yă kawar da zunubai ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 domin ba mai yiwuwa ba ne jinin bijimai da na awaki ya ɗauke zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Amma duk ya miƙa hadayar bijimi yana kama da wanda ya kashe mutum, kuma duk wanda ya miƙa ɗan rago, kamar wanda ya karye wuyan kare; duk wanda ya miƙa hadaya ta gari yana kama da wanda ya yi sadakar jinin alade, kuma duk wanda ya ƙone turaren tuni, kamar wanda yake bauta gunki ne. Sun zaɓi hanyoyinsu, rayukansu kuma suna jin daɗin abubuwan banƙyamarsu;