Hosiya 8:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 “Gama sun shuka iska don haka za su girbe guguwa. Hatsin da yake tsaye ba shi da kai, ba zai yi tsaba ba. Ko da ya yi tsaba ma, baƙi ne za su ci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Gama sun shuka iska Don haka zu su girbe guguwa. Hatsin da yake tsaye ba shi da zangarniya, Ba zai yi tsaba ba. Ko da ya yi tsaba ma, baƙi ne za su ci, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |