Hosiya 7:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Dukansu suna da zafi kamar matoya; suna kashe masu mulkinsu. Dukan sarakunansu sukan fāɗi, kuma babu waninsu da yake kira gare ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 “Dukansu suna da zafi kamar tanderu. Suna kashe masu mulkinsu. Dukan sarakunansu sun faɗi. Ba wanda ya kawo mini kuka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |