Hosiya 7:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Kaitonsu, domin sun kauce daga gare ni! Hallaka za tă aukar musu, domin sun tayar mini! Na ƙudura in cece su amma suna faɗar ƙarya a kaina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 “Tasu ta ƙare, gama sun ratse, sun rabu da ni. Halaka za ta auka musu domin sun tayar mini. Ko da yake zan cece su, duk da haka suna faɗar karya a kaina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |