Hosiya 6:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Gileyad birni ce ta mugayen mutane, da tabon alamun jini. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Gileyad gari ne na masu aikata mugunta. Tana da tabban jini. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
“Yanzu fa, kai kanka ka san abin da Yowab ɗan Zeruhiya ya yi mini. Abin da ya yi wa shugabanni biyun nan na mayaƙan Isra’ila, wato, Abner ɗan Ner, da Amasa ɗan Yeter. Ya kashe su, ya kuma zub da jininsu a lokacin salama sai ka ce a fage yaƙi, da wannan jini ya yi ɗamara a gindinsa, ya kuma sa takalma a ƙafafunsa.