Hosiya 6:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Kamar Adamu, sun tā da alkawari, sun yi mini rashin aminci a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 “Amma sun ta da alkawarina kamar Adamu, Sun ci amanata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Suka yi watsi da farillansa da yarjejjeniyar da ya ƙulla da kakanninsu, da kuma kashedin da ya yi musu. Suka bi gumaka marasa amfani, wannan ya sa su ma kansu suka zama marasa amfani. Suka kwaikwayi sauran ƙasashen da suke kewaye da su, ko da yake Ubangiji ya umarce su cewa, “Kada ku yi rayuwa irin tasu,” suka kuwa yi abin da Ubangiji ya hana su.