Hosiya 6:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 “Me zan yi da kai Efraim? Me zan yi da kai Yahuda? Ƙaunarku tana kamar hazon safiya, kamar raɓar safiya da takan ɓace. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Ubangiji ya ce, “Me zan yi da ke, ya Ifraimu? Me zan yi da ke, ya Yahuza? Ƙaunarku tana kama da ƙāsashi, Kamar kuma raɓar da take watsewa da wuri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |