Hosiya 6:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Bari mu yarda da Ubangiji; bari mu nace gaba don mu yarda da shi. Muddin rana tana fitowa, zai bayyana; zai zo mana kamar ruwan bazara, kamar ruwan saman farko da yake jiƙe ƙasa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Mu nace domin mu san Ubangiji Zuwansa tabbatacce ne kamar wayewar gari. Zai zo wurinmu kamar ruwan sama, Kamar ruwan bazara da yake shayar da ƙasa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |