Hosiya 3:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Daga baya Isra’ilawa za su dawo su nemi Ubangiji Allahnsu da kuma Dawuda sarkinsu. Za su je da rawan jiki wajen Ubangiji da kuma ga albarkunsa a kwanakin ƙarshe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Bayan wannan mutanen Isra'ila za su komo su nemi Ubangiji Allahnsu, da Dawuda, sarkinsu. Da tsoro za su komo zuwa wurin Ubangiji domin alheransa a kwanaki na ƙarshe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |