Hosiya 2:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 A can zan mayar mata da gonakin inabinta, zan kuma sa Kwarin Akor yă zama ƙofar bege. A can za tă rera kamar a kwanakin ƙuruciyarta, kamar a lokacin da ta fita daga Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 Can zan ba ta gonar inabi, In mai da kwarin Akor, wato wahala, ƙofar bege. A can za ta amsa mini kamar a kwanakin ƙuruciyarta, Kamar lokacin da ta fito daga ƙasar Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |