Hosiya 2:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Zan tsayar da dukan bukukkuwarta, bukukkuwarta na shekara-shekara, da kuma kiyaye bikin Sababbin Wata nata, kwanakin Asabbacinta, dukan ƙayyadaddun bukukkuwarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Zan sa ta daina farin cikinta, Da idodinta, da kiyaye lokatan amaryar wata, Da hutawar ranar Asabar, Da ƙayyadaddun idodinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |