Hosiya 14:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Ku ɗauki magana tare da ku ku komo wurin Ubangiji. Ku ce masa, “Ka gafarta mana dukan zunubanmu ka kuma karɓe mu da alheri, don mu iya yabe ka da leɓunanmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Ku komo wurin Ubangiji, ku roƙe shi, Ku ce, “Ka gafarta mana zunubanmu, Ka karɓe mu saboda alherinka, Mu kuwa za mu yabe ka da bakinmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |