Hosiya 13:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Kamar beyar da aka ƙwace mata ’ya’yanta, zan fāɗa musu in ɓarke su. Kamar zaki zan cinye su; kamar naman jeji zan yayyage su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Zan auka musu kamar beyar, Wadda aka ƙwace mata 'ya'ya. Zan yage ƙirjinsu, in cinye su kamar zaki, Kamar mugun naman jeji zan yayyage su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |