Hosiya 12:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 “Ni ne Ubangiji Allahnku, wanda ya fitar da ku daga Masar; zan sa ku sāke zauna a tentuna, kamar a kwanakin ƙayyadaddun bukukkuwanku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Ni ne Ubangiji Allahnku tun daga ƙasar Masar, Zan kuma sa ku zauna cikin alfarwai, Kamar lokatan ƙayyadaddun idodi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |