Hosiya 12:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Amma Efraim ya yi muguwar tsokana da ta sa ya yi fushi; shugabansa zai ɗora musu hakkin jini a kansa kuma zai sāka masa saboda wulaƙancinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Mutanen Ifraimu sun yi muguwar tsokana mai ta da fushi, Domin haka Ubangiji zai ɗora musu hakkin jini a kansu, Zai saka musu cin mutuncin da suka yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |