Hosiya 12:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Efraim yana kiwo a kan iska; yana fafarar iskar gabas dukan yini yana riɓaɓɓanya ƙarairayi da rikici. Ya yi yarjejjeniya da Assuriya ya kuma aika wa Masar man zaitun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Ifraimu tana kiwon iska, Tana ta bin iskar gabas dukan yini. Tana riɓaɓɓanya ƙarya da kamakarya. Tana ƙulla yarjejeniya da Assuriya, Tana kai mai a Masar.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |