Hosiya 10:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 Haka zai faru da kai, ya Betel, domin muguntarka ta yi yawa. Sa’ad da wannan rana ta zo, za a hallaka sarkin Isra’ila ƙaƙaf. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 Haka za a yi muku, ya mutanen Betel, saboda yawan muguntarku. Da asuba za a datse Sarkin Isra'ila.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |