Haggai 2:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 ‘Ɗaukakar gidan nan na yanzu za tă fi ɗaukakar gidan nan na dā,’ in ji Ubangiji Maɗaukaki. ‘A wannan wuri kuma zan ba da salama,’ in ji Ubangiji Maɗaukaki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Darajar Haikalin nan ta nan gaba za ta fi ta dā. A wannan wuri zan ba da salama. Ni Ubangiji Mai Runduna na faɗa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |